Home Hausa mp3
About Me
Facebook
MuslimMovies Mobile Tips
Babban labari!!!
shin kokasan duniyar sadarwa tana kara habaka? Ga wani guzuri daga Yahuza Saidu kakihum
Yadda zaku more 500mb akan N100 a layin Airtel.
22-07-20 (16:59)


Kamfanin Airte yakawo maku wata sabuwar garabasa wacce masu wayoyin android harma da wadanda ba android dinba. Wace zaku more tayin kunshin shiga yanar gizo wato internet. Yanda zaku samu 500MB akan kudi N100, shine: Ku danna *141*2423# wannan zaibaku kai tsayene. Ko kuma *141*241# Wanda shikuma zai baku damar zaben wanda kukafiso. Daga ciki akwai 500mb akan N100. 1gb akan N200. Dadai sauransu.


no comment


Get more tricks
» Samu garabasar naira 600 tareda 100 MB akan naira 100 a layin MTN
» Yadda zaku more 500mb akan N100 a layin Airtel.


Parameter "to" get no set
Main Menu
Home of entertainment| Copyright © 2021 | BKY Blog powered by BKY Media

Designed By: Yahuza Sa'idu