Home Hausa mp3
About Me
Facebook
MuslimMovies Mobile Tips
Yahuza Saidu BKY nayi maku barka da wannan lokaci. dafatan za asha karatu lafiya.
Rukunnan Musulinci


Rukunnan musulinci: sune abubuwa guda biyar da ya wajaba musulmi ya yi Imani dasu, na farko Tauhidi, Annabta, Makoma, Adalci, da Imama, wadannan sune ake cewa rukunan addininin Musulunci, Wajibi ne mutum ya yi kokari ya san wadannan abubuwa domin saninsushi ne sanin addininsa, tunda idan muka lura da abu na farko wato Tauhidi, kadaita Allah babu ta yadda za a yi mutum ya kadauta Allah ba tare da ya sanshi ba, saboda haka sanin Allah da sanin Annabi da ranar lahira , da kuma, sanin imamai wajibi ne ga kowane musulmi.no comment


Darusan Musulinci
» Rukunan Musulinci
» Rukunnan Musulinci
» Rukunnan Musulinci


Your Name:

Comment:

Smilies List
Main Menu
Home of entertainment| Copyright © 2021 | BKY Blog powered by BKY Media

Designed By: Yahuza Sa'idu